
Soyayya text message is a method of writing a love quotes with cool words of love and later send them to your love one.
Soyayya text message na nufin tura sakon so da kauna ta hanyar amfani da wayar hannu.
A nan mai tura sakon ana sa ran zai yi amfani da kalaman soyayya masu zaki domin turawa ga abokin soyayyar sa ta cikin waya.
Amma abin tambayar a nan shi ne, ta yaya a ke tura soyayya text message a waya?
Mutum zai iya amfani da yarensa ko kuma yaren turanci wajen tura soyayya text message ko kuma mu ce sakonnin soyayya.
Soyayya text message in English
“Dear honey, i have been waiting to see your miss call for a long period of time, you are the only one that make me happy.
When ever I have remember you, I use to feel a pleasure in my heart.
I have been lonely for a while since the time you have travel.
I hope we’re sharing the same feeling with you, I love you”.
Soyayya text message in Hausa
Zuwa ga farin cikin rayuwata, tun bayan rabuwarmu na kasa samun natsuwa da sukuni a rayuwata.
A duk lokacin da na tuna ki sai zu ciyata ta samu nishadi da farin ciki ta yadda zan ji tamkar kina tare da ni.
A wannan dan nisa da mu ka yi da junan na karamin lokaci na fahimci muddin mu ka rabu da juna yo tabbas zan shiga damuwa maras adadi.
Ki sani cewa kin barni a cikin kewar da ba mai iya kawar min da ita sai lokacin da na yi tozali da ke gaba da gaba.
Ina fatan Allah ya maido min da ke gida cikin koshin lafiya, ina sonki.
Karanta: kundin masoya part 1 complete
Wannan dukkan su sakonnin soyayya ne da za ka iya turawa masoyiyarka a wayarka ta salula domin nuna kulawarka a gareta.
Join our WhatsApp channel: Kundin masoya
[…] Karanta: Soyayya text message […]